Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sojojin gwamnatin Somaliya sun kashe mayakan al-Shabab 37
2020-06-08 11:08:52        cri
A ranar Asabar sojojin gwamnatin kasar Somaliya ko kuma SNA a takice, sun kashe mayakan kungiyar al-Shabab masu tsattsauran ra'ayi kimanin 37 a musayar wuta da suka yi a wani yankin garin Hudur dake kudancin shiyyar Bakol, wani jami'i ne ya tabbatar da hakan.

Odawa Yusuf Rage, kwamandan rundunar sojojin SNA, ya fadawa manema labarai cewa, an fara arangamar ne bayan da sojojin gwamnatin suka samu bayanan sirri dake nuna cewa mayakan masu tsattsauran ra'ayin sun taru a yankin kuma suna kaddamar da hare hare.(Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China