Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya jaddada muhimmancin kundin dokar harkokin jama'a da kyautata kare hakkoki da muradunsu
2020-05-30 20:01:18        cri
Sakatare Janar na kwamitin tsakiya na JKS kuma shugaban kasar, Xi Jinping, ya jaddada muhimmancin zartarwa da aiwatar da sabuwar dokar kula da harkokin jama'a ta kasar da kuma kyautata kare hakkoki da muradun al'ummar kasar bisa tanadin doka.

Xi Jinping ya bayyana haka ne a jiya, lokacin da yake jagorantar zaman nazari na ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na JKS kan yadda za a tabbatar da aiwatar da dokar. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China