Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi ya shiga shawarwarin da wakilan Mongolia ta gida suka gudanar yayin taron NPC
2020-05-22 19:11:29        cri
Shugaban kasar Sin, kuma babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana shugaban hukumar zartaswar rundunar sojojin kasar Xi Jinping, ya bayyana ra'ayoyinsa, yayin shawarwarin da wakilan yankin Mongolia ta gida suka gudanar a zaman taro karo na 3 na majalissar wakilan jama'ar kasar Sin ta 13.

Shugaba Xi tare da sauran wakilan yankin, sun zanta yayin wannan zama da ya gudana da yammacin yau Juma'a 22 ga wata. (Saminu )

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China