Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya jaddada bukatar tsaron kasa da rundunar soja
2020-05-26 20:05:30        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jaddada muhimmancin cimma burin da aka sanya a gaba da bukatar karfafa tsaron kasa da rundunar soja a shekarar 2020, yayin da ake kokarin dakile annobar COVID-19 a kowane lokaci.

Xi, wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS kana shugaban kwamitin koli na sojojin kasar, ya bayyana haka ne Talatar nan, lokacin da yake ganawa da tawagar rundunar sojin kwatar 'yanci da ta 'yan sanda, yayin zaman taro na uku na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 13 dake gudana a halin yanzu. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China