Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya bada umarnin karfafa tsarin bada kariya ga lafiyar alumma
2020-05-24 21:46:45        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jaddada karfafa tsarin bada kariya ga lafiyar jama'a, yayi wannan tsokaci ne a yammacin Lahadin nan, yayin da ya halarci taron tattaunawa tare da wakilan lardin Hubei dake shiyyar tsakiyar kasar Sin a yayin taron shekara shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar da ke gudana a nan birnin Beijing.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China