Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An shiga yini na biyu na zanga-zanga dangane da kisan George Floyd a jihar Colorado
2020-05-30 16:11:25        cri
An shiga yini na biyu na zanga-zanga kan kisan George Floyd, baAmurke dan asalin Afrika a hannun 'yan sanda, a birnin Denver na jihar Colorado dake Amurka.

An fara zanga-zangar ne da tsakar ranar jiya, inda ta shafe sama da sa'o'i 9 kafin daga bisani daruruwan 'yan sanda su tarwatsa masu zanga-zangar ta hanyar harba hayaki mai sa hawaye.

'Yan sanda sun bada rahoton kama wasu mutane, lamarin da ya haifar da jin kananan raunika. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China