Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gwamnatin tsakiyar kasar Sin za ta aiwatar da "tsarin kasa daya tsarin mulki iri biyu" yadda ya kamata
2020-05-28 19:58:15        cri
Yayin zaman rufe taro na uku na wakilan NPC karo na 13 a yau, wakilan baki daya sun amince da shawarar da majalisar ta gabatar na kafa da inganta tsarin doka da hukunci a yankin musamman na Hong Kong da tabbatar da tsaron kasa.

Firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya bayyana cewa, an yanke wannan shawara ce, don kiyaye tsarin "kasa daya tsarin mulki iri biyu" da tabbatar da zaman lafiya da makomar yankin Hong Kong na dogon lokaci. Haka kuma gwamnatin tsakiyar kasar Sin, za ta aiwatar da "tsarin kasa daya tsarin mulki iri biyu" yadda ya kamata.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China