Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Li Keqiang: Ya kamata a samar da yanayin kasuwanci bisa doka da oda
2020-05-28 19:56:27        cri
Firaministan Sin Li Keqiang ya bayyana a yau Alhamis cewa, ya kamata a kirkiro wani yanayin gudanar da kasuwanci na kasa da kasa bisa ka'idojin kasuwa bisa doka da oda, da kawar da duk wani shinge, ta yadda kamfanoni za su samu damar yin takara cikin adalci. (Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China