Li Keqiang: Tinkarar annobar COVID-19 na bukatar bude kofar kasa da kasa
Firaministan kasasr Sin Li Keqiang ya bayyana a yau Alhamis cewa, a yayin da ake kokarin yakar yaduwar annobar COVID-19, akwai bukatar samar da abubuwa ga daukacin al'umma, da tabbatar da tsarin sana'o'i da samar da kayayyaki yadda ya kamata, da kara saukaka matakan kasuwanci cikin 'yanci, ta yadda kasashen duniya za su samu damar dakile yaduwar annobar, da rage asarar da suka yi. (Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba