Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Li Keqiang: Sin za ta iya kammala aikin kawar da talauci a bana
2020-05-28 19:55:28        cri
Firaministan Sin Li Keqiang ya bayyana a yau Alhamis cewa, gwamnatin kasar za ta dauki managartan matakai daban-daban, domin cimma burin da ta sanya a gaba na kammala ayyukan kawar da talauci a duk fadin kasar a bana. (Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China