Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi ya jagoranci taron shugabanni game da inganta tsarin shawo kan cututtuka
2020-05-06 20:42:07        cri
A yau Laraba ne shugaban kasar Sin, kuma babban sakataren koli na JKS Xi Jinping, ya jagoranci taron shugabanni, game da inganta tsarin kandagarki da shawo kan cututtuka na kasa.

Yayin zaman taron, zaunannen kwamitin hukumar siyasa ta JKS, ya saurari rahoton da tawagar koli ta ayyukan kandagarki, da shawo kan cutar COVID-19 ta gabatar.(Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China