Shugaban kasar Sin ya aike da sakon jaje ga shugabannin kasashen Faransa, Jamus, da Serbia
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, daya bayan daya ne ya aike da sakonni zuwa ga shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron, da shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela Merkel, gami da shugaban kasar Serbia, Aleksandar Vucic, inda ya jakantawa gwamnatoci da jama'ar kasashen 3 kan yanayin barkewar cutar COVID-19 a kasashen, a madadin gwamnatin kasar Sin da jama'ar kasar. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba