Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya jagoranci taron kandagarkin COVID-19 da raya tattalin arziki
2020-03-18 20:35:41        cri
A yau ne, babban sakataren kwmaitin koli na JKS , Xi Jinping ya jagoranci wani taro, don nazarin matakan kandagarki da hana yaduwar cutar COVID-19 gami da raya tattalin arziki a ciki da wajen kasar.

Bugu da kari, taron ya yi tsare-tsare kan hade muhimman ayyuka game da matakan kandagarki da hana yaduwar cutar da aikin raya tattalin arziki da rayuwar al'umma waje guda. (Ibrahim Yaya)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China