Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An samu mutum na biyar da ya kamu da COVID-19 a Najeriya
2020-03-18 20:39:28        cri
Gwamnatin Najeriya a yau Laraba, ta sanar da rahoton mutum na biyar da ya kamu da cutar COVID-19, adadin da ya kawo mutane takwas da suka kamu da cutar a kasar dake yammacin Afirka.

Wata sanarwar da ma'aikatar lafiyar kasar ta fitar na cewa, duk wadanda suka kamu da cutar, suna da tarihin yin bulaguro zuwa Burtaniya ko kasar Amurka. (IbrahimYaya)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China