Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An tabbatar da mutum na uku da ya kamu da COVID-19 a Lagos dake Najeriya
2020-03-17 19:51:12        cri
Hukumomin lafiya na jihar Lagos, cibiyar kasuwancin Najeriya, sun tabbatar da rahoton mutum na uku da ya kamu da cutar COVID-19

Kwamishinan lafiya na jihar Akin Abayomi, shi ne ya bayyana haka yau Talata a taron manema labaran da aka kira. Wannan na zuwa ne, kwanaki bayan da gwamnatin jihar ta bayyana cewa, mutum na biyu da a baya aka ce ya kamu cutar, yanzu ba ya dauke da kwayar cutar. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China