Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ci gaban da aka samu kan nazarin cutar COVID-19
2020-03-17 19:48:49        cri
Yanzu haka, cutar numfashi ta COVID-19 tana ci gaba da yaduwa a kasashe da dama na duniya, wadda ta tayar da wani yaki tsakanin bil Adama da cutar. Kungiyoyin kasa da kasa da gwamnatocin kasa da kasa da ma hukumomin da abin ya shafa suna hada kansu domin yaki da cutar.

Mu kalli hoton da aka dauka kan cutar COVID-19, da kuma nazarin da aka yi kan cutar.

A halin yanzu, babu allurar rigakafi ko kuma magani na kai tsaye don jinyar wadanda suka kamu da cutar, amma akwai magunguna da dama da allurar rigakafi iri 30 da suke matakin gwaji. Kana, ana kokarin gwada wadannan magunguna a sassan duniya. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China