Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Isra'ila ta ce, ana sa ran yin gwajin allurar rigakafin annobar cutar numfashi ta COVID-19 nan da watanni 3 masu zuwa
2020-02-28 16:20:59        cri

Jiya Alhamis, ma'aikatar kimiyya da fasaha ta kasar Isra'ila ta sanar da cewa, masu bincike a kasar suna fara nazarin wata kwayar maganin rigakafin annobar cutar numfashi ta COVID-19 da za a iya sha, ana sa ran fara gwajin maganin cikin kwanaki 90 masu zuwa.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China