Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bangaren hidimar fasahar sadarwa na Sin ya habaka a shekarar 2019
2020-02-10 10:23:15        cri

Kudin shigar da bangaren sana'ar ba da hidimar fasahar sadarwa da ta manhaja na kasar Sin ya samu, ya habaka a shekarar 2019.

A cewar ma'aikatar kula da masana'antu da fasahar sadarwa ta kasar, bangaren ya samu jimilar kudin shiga yuan triliyan 7.18, kwatankwacin dala triliyan 1, daga hidimar manhaja, adadin da ya karu da kaso 15.4 bisa dari.

Ribar da aka samu daga bangaren ya karu da kaso 9.9 bisa a kan na shekarar 2018, inda ya kai yuan biliyan 936.2. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China