Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sabbin Fasahohin 5G+8K Za Su Gamsar Da Masu Kallon Bikin Bazara
2020-01-17 10:34:03        cri

A kwanakin baya, babban gidan rediyo da telebijin na kasar Sin wato CMG ya shirya taron fara yin amfani da fasahohin 5G da 8K da kuma 4K da VR da za a yi amfani da su a yayin bikin murnar ranar bikin bazara na shekarar 2020 a nan birnin Beijing, sabbin fasahohin da za su taimakawa gamsar da masu kallon bikin murnar ranar bikin bazara.

Labarin fara yin amfani da sabbin fasahohi a bikin murnar ranar bikin bazara, ya yi tasiri ga kasuwar hannayen jari ta kasar Sin, inda wasu hannayen jari dake shafar wadannan fasahohi darajarsu ta yi tashin gwauron zabi. (Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China