Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta lashi takobin dawo da al'ummarta na Hubei da suka makale a kasashen waje
2020-01-31 16:03:29        cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunyin ta ce la'akari da matsalolin da Sinawa daga lardin Hubei, musammam wadanda suka fito daga birnin Wuhan ke fuskanta a kasashen waje, gwamnatin kasar Sin ta yanke shawarar shatar jirage domin kwaso su kai tsaye zuwa birnin na Wuhan, nan ba da jimawa ba. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China