Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin da Amurka sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tattalin arziki da kasuwanci a tsakanin kasashen biyu a mataki na farko
2020-01-16 02:13:47        cri

A ranar Laraba, mataimakin firaministan kasar Sin Liu He, da shugaban Amurka Donald Trump sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tattalin arziki da kasuwanci a tsakanin kasashen biyu a mataki na farko a fadar White House dake birnin Washington.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China