Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin da Amurka na dubawa gami da fassara takardar yarjejeniyar da suka cimma
2019-12-26 20:06:42        cri
A kwanakin baya ne tawagogin jami'an tattalin arziki da kasuwanci na kasashen Sin da Amurka sun cimma matsaya daya kan takardar yarjejeniya a matakin farko.

Mai magana da yawun ma'aikatar kasuwancin kasar Sin Gao Feng ya bayyanawa 'yan jaridu yau Alhamis cewa, a halin yanzu bangarorin biyu na kokarin nazartar takardar ta fannin doka gami da fassara ta yadda ya kamata, kana suna kara tuntubar juna kan wasu ayyukan da za su biyo baya kamar sa hannu kan yarjejeniyar.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China