Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya bukaci mahukuntan kasar Sin su gudanar da ayyukansu bisa tsari
2020-01-13 21:42:44        cri
Sakatare janar na kwamitin koli na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, kana shugaban kasar Xi Jinping, ya yi muhimmin jawabi a wajen cikakken zaman taro na hudu, na kwamitin ladabtarwa na tsakiya karo na 19, inda ya bayyana cewa, ya kamata a tantance ayyukan da jami'an gwamnati suka yi, bisa yadda suka gudanar da ayyukan na su bisa tsari, da inganta aiwatar da tsare-tsare ta hanyar hukunta wadanda ke yin amfani da iko fiye da kima, da wadanda suka yi fatali da ikon da aka ba su. (Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China