Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta ce bisa gayyatar shugaban kasar Myanmar U Win Myint, shugaba Xi Jinping zai gudanar da ziyarar aiki a Myanmar, tsakanin ranekun 17 zuwa 18 ga watan nan na Janairu.
Hua Chunying ta bayyana hakan ne a Jumma'ar nan.(Saminu)