Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya aika sakon ta'aziya ga shugabannin Iran da Ukraine dangane da jirgin saman fasinja da ya yi hadari
2020-01-09 19:16:20        cri
A yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aikawa takwaroninsa na kasar Ukraine Volodymr Zelensky da na Iran Hassan Rouhani bi da bi sakon ta'aziya, dangane da jirgin saman fasinjan kasar Ukraine da ya yi hadari a filin jirgin saman Tehran, babban birnin kasar Iran. (Ibrahim Yaya)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China