Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi:Sin da Laos suna cin gajiyar makoma tare
2020-01-06 20:21:54        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana a yau Litinin cewa, a matsayinsu na makwabta na kwarai, abokai, 'yan uwa da ma abakon hulda, kasashen Sin da Laos suna jin dadin makoma tare

Xi ya bayyana hakan ne, yayin ganawarsa da Firaministan kasar Laos Thongloun Sisoulith dake ziyara a kasar Sin a halin yanzu. Shugaba Xi ya yi kira ga kasashen biyu, da su hada kai kafada da kafada, don kare moriyar kasashen juna da ma na kasashe masu tasowa. (Ibrahim Yaya)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China