Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin na fatan Iran da Amurka su kai zuciya nesa domin magance tsananta rikici tsakaninsu
2020-01-07 20:04:35        cri
Majalisar dokokin kasar Iran ta shigar da rundunar sojan kasar Amurka cikin jerin kungiyoyin ta'addanci, dangane da wannan batu, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang ya bayyana a yau Talata cewa, ya kamata bangarorin da abin ya shafa su kai zuciya nesa, domin magance tsananta rikice-rikice a tsakaninsu. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China