Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin za ta sassauta haraji kan wasu nauin kayayyaki da ake shigowa da su daga farkon Janairu
2019-12-23 10:46:15        cri

Hukumar kwastam ta kasar Sin ta sanar cewa, gwamnatin Sin za ta sassauta harajin kwastam kan wasu nau'in kayayyakin da ake shigowa da su kasar daga ranar 1 ga watan Janairun shekarar 2020, domin tabbatar da ingantaccen tsarin cinikayya.

Matakin sassauta harajin zan kara fadada hanyoyin shigo da kayayyaki daga ketare, kuma zai bunkasa huldar cinikayya da samar da ingantaccen muhallin kasuwanci, kuma zai kara tabbatar da ingancin huldar kasuwanci na hadin gwiwa da zummar gina shawarar ziri daya da hanya daya, in ji hukumar kwastam din ta kasar Sin. (Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China