Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta dauki matakan martani game da sanarwar Amurka ta karawa hajojin Sin haraji
2019-08-15 19:02:11        cri
Wani jimi'in ofishin hukumar kwastam sashen haraji na majalissar gudanarwar kasar Sin, ya ce mahukuntan Sin sun dauki dukkanin matakan da suka wajaba, domin mayar da martani ga kudurin gwamnatin Amurka, na buga karin haraji kan hajojin Sin da ake shigarwa Amurka.

Gwamnatin Amurka dai ta ayyana buga karin harajin kaso 10 bisa dari, kan wadannan hajoji na Sin da darajar su ta kai dalar Amurka biliyan 300. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China