Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
A gayyaci kasar Sin da ta tura tawagar da za ta wakilci a tattaunawa cinikayya a Amurka
2019-09-17 10:06:07        cri
Kasar Sin za ta tura mataimakin darekta a ofishin kula da harkokin kudi da tattalin arziki na kwamitin koli, kana mataimakin ministan kudi na kasar Liao Min, a matsayin wadanda za su jagoranci tawagar kasar Sin, da za ta ziyarci Amurka a ranar Laraba a tattaunawar cinikayya tsakanin kasashen biyu, bisa gayyatar bangaren Amurka.

Wannan ziyara, za ta share fagen zagaye na 13 na tattaunawar tattalin arziki da cinikayya tsakanin manyan jami'an kasashen biyu da za a gudanar a watan Oktoba a birnin Washington na kasar Amurka. (Ibrahim Yaya)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China