Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi ya halarci nune-nunen nishadantarwa a yankin Macao
2019-12-19 20:37:52        cri
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya halarci nune nunen nishadantarwa na murnar cika shekaru 20 da komowar yankin Macao karkashin babban yankin Sin da aka shirya, a babban zauren bukukuwa dake yankin na Macao a yammacin yau Alhamis.

Shugaban na Sin, wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana shugaban hukumar gudanarwar rundunar sojojin kasar. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China