Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An gabatar da film din dake bayyana labarai mai suna "halartar taron sauyin yanayi" a Madrid
2019-12-06 13:57:42        cri

A jiya Alhamis ne aka gabatar da fim na musamman dake bayyana labarai, mai take "halartar taron sauyin yanayi". Fim din ya fayyace yadda aka gudanar da yarjejeniyar tsarin sauyin yanayi ta MDD, da yadda hukumomi masu zaman kansu na kasar Sin, suka shiga wadannan ayyuka a birnin Madrid, yayin da ake gudanar da taron masu sa hannu kan yarjejeniyar karo na 25.

Mataimakin sakataren kungiyar kiyaye muhallin al'ummar Sinawa Li Ruidong ya nuna cewa, ana fatan kasashen duniya za su fahimci kokarin da hukumomi masu zaman kansu na kasar Sin suka dade suna yi wajen tinkarar sauyin yanayi, da kuma karawa jama'ar Sinawa sani game da batun sauyin yanayi da ma yarjejeniyar. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China