Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kawancen raya tattalin arziki da harkokin kudi na kasashen yammacin Afrika ya baiwa mambobinsa uku tallafin kudin yaki da ta'addanci
2019-12-04 15:52:24        cri
An rufe taron musamman na kawancen raya tattalin arziki da harkokin kudi na kasashen yammacin Afrika a jiya Talata a Senegal, inda aka yanke shawarar baiwa mambobin kungiyar uku tallafin kudi dala miliyan 100 na yaki da ta'addanci a yankin Sahel, kasashen 3 sun hada da Mali, Niger, da Burkina Faso, wadanda kuma mambobi ne ne kungiyar kasashe biyar na yankin Sahel. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China