Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi ya jaddada bukatar zamanantar da tsarin bada agajin gaggawa na kasar Sin
2019-11-30 20:09:39        cri
Xi Jinping, Sakatare Janar na JKS kuma shugaban kasar, ya jaddada muhimmancin kara zamanintar da tsari da ayyukan bada agajin gaggawa a kasar Sin, ta hanyar bada cikakken dama ga fa'idoji da yanayin tsarin.

Xi Jinping ya bayyana haka ne yayin da yake jagorantar wani zaman nazari na hukumar kula da harkokin siyasa ta kwamitin tsakiya na JKS, game da karfafa tsari da karfin aikin bada agajin gaggawa a kasar. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China