Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya jaddada bukatar zakula sabbin jami'an sojoji
2019-11-27 19:38:39        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a kara zage damtse wajen zakulo sabbin jami'an sojoji masu hazaka, da kwarewa da mutunci da kuma kwazo.

Xi, wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, kana shugaban kwamitin kolin sojojin kasar, ya bayyana haka ne, yayin bude wani shirin horas da hafsoshin cibiyoyi da makarantun soja da aka gudanar a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China