![]() |
|
2019-11-17 19:45:56 cri |
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya koma Beijing da yammacin Lahadi bayan kammala ziyarar aiki a kasar Girka da kuma halartar taron kolin kasashen BRICS karo na 11 a Brasilia, babban birnin kasar Brazil.(Ahmad Fagam)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China