Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi ya jaddada bukatar kafa kakkarfar rundunar sojojin saman PLA
2019-11-08 20:42:27        cri
A yau Juma'a ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jaddada bukatar kafa kakkarfar rundunar sojojin sama da za ta yi fice a duniya, karkashin rundunar sojin 'yantar da al'umma ta kasar Sin ko PLA a takaice.

Xi, wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, kuma shugaban majalissar koli na rundunar sojojin kasar Sin, ya yi wannan tsokaci ne, yayin da ya halarci wani biki, na murnar cika shekaru 70 da kafuwar rundunar sojojin saman kasar, wanda ya gudana a wajen birnin Beijing. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China