Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An fitar da bayanin shugaba Xi game da wasu muhimman kudurorin JKS
2019-11-05 20:34:36        cri
A Talatar nan ne aka fitar da bayanin fashin baki da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi, don gane da wasu muhimman kudurori da kwamitin kolin JKS ya amince da su, masu nasaba da kara kyautata tsarin aiwatar da salon mulkin gurguzu mai halayyar musamman na kasar Sin, da kuma matakan kara zamanantar da salon jagorancin kasar ta Sin. (Saminu Hassan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China