Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta fitar da matakai guda 20 domin samun karin jarin waje
2019-11-08 19:46:24        cri
A ranar 7 ga wata, gwamnatin kasar Sin ta fitar da "shawarar yadda za a gudanar da ayyukan amfani da jarin waje", inda ta tsara matakai guda 20, domin samar wa kamfanonin ketare masu zuba jari a kasar Sin yanayi mai dacewa na gudanar da ayyukansu. Kuma wadannan matakai sun hada da kara bude kofa ga waje, da kara sa kaimi ga masu zuba jari, da samar da sauki ta fuskar ayyukan zuba jari, da kuma kiyaye ikon kamfanonin ketare bisa dokokin kasar da dai sauransu. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China