Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin na tsayawa tsayin daka kan ka'idar neman ci gaba cikin zaman lafiya
2019-11-08 19:35:03        cri
Yau juma'a 8 ga wata, rana ce ta cika shekaru 70 da kafuwar ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang ya bayyana cewa, yanzu haka ma'aikatar na tsayawa a kan wani sabon mafari, kuma za a ci gaba da gudanar da harkokin diflomasiyyar kasar Sin bisa tunanin diflomasiyya na Xi Jinping, da kuma neman farfadowar kasar Sin bisa ka'idojin zaman lafiya, da neman ci gaba, da hadin gwiwa, da kuma cimma moriyar juna, domin ba da karin gudummawa ga dunkulewar bil Adama. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China