Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
CMG ya fara watsa shiri na gaskiya mai taken "Birni na furen Magnolia"
2019-11-04 19:22:33        cri

A daren jiya Lahadi ne babban gidan rediyo da talabijin na kasar Sin wato CMG, ya fara watsa shirin bidiyo mai kunshe da labarin gaskiya mai lakabin "Birni na furen Magnolia", a hedkwatar sashensa dake yankin kasa na bakin kogin Yangtze, da kamfanin kafofin watsa labarai na kasa da kasa na birnin Shanghai. An sanyawa shiri sunan ne da alamar babban furen birnin Shanghai, watau Magnolia a turance, wanda ya nuna halin musamman na birnin Shanghai, mai bude kofa, mai neman sabuntawa, da kuma nuna fahimtar juna.

Haka kuma, ya kara fahimtar da masu kallo game da birnin Shanghai, watau birni mai son fahimtar juna, da bunkasuwa, da wayewar kai da kuma girmamawa. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China