Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaban Masar ya gana da Sarkin Bahrain inda suka jaddada inganta dangantakar kasashensu
2019-11-08 11:22:21        cri

Shugaban Masar Abdel Fattah al-Sisi, ya gana a jiya Alhamis, da Sarkin Bahrain, Hamad bin Isa Al Khalifa, a birnin Cairo na Masar, inda suka lashi takobin ci gaba da habaka dangantakar kasashensu.

Wata sanarwar da fadar shugaban kasar Masar ta fitar, ta ruwaito Sarkin na Bahrain a nasa bangaren, na bayyana shirin kasarsa na zurfafawa da inganta hadin gwiwar dake tsakaninta da Masar. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China