Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sanarwar ma'aikatar kasuwancin kasar Sin
2019-10-31 14:25:56        cri

Yau Alhamis mai magana da yawun ma'aikatar kasuwancin kasar Sin, ya fitar da wata sanarwa dake cewa, tawagogin cinikin Sin da Amurka, na tuntubar juna sosai a ko da yaushe, inda ya zuwa yanzu ake tafiyar da shawarwari yadda ya kamata.

Sanarwar ta ce bangarorin biyu kuma, za su ci gaba da muhawara tsakaninsu, da dai ragowar ayyuka bisa shirin da aka tsara. Kaza lika masu jagorancin tawagogin za tuntubi juna a Juma'a mai zuwa.

(Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China