Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Manyan kamfanonin sadarwa na kasar Sin sun kaddamar da amfani da hidimomin fasahar 5G
2019-11-01 11:28:52        cri

Manyan kamfanonin sadarwa 3 na kasar Sin, sun kaddamar da tsarin hidimar fasahar 5G da aka dade ana jira, a jiya Alhamis, inda masu amfani da intanet a birane da dama suka fara amfani da fasahar sadarwar mai matukar sauri.

Masu amfani da intanet za su more samun sadarwa cikin sauri fiye da na 4G kuma ba tare da kashe kudi mai yawa wajen sayen tsarin ba.

Yanzu akwai hidimomin fasahar 5G a birane 50 na kasar, ciki har da Beijing da Shanghai da Guangzhou da kuma Shenzhen. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China