Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sojojin ruwan Libya sun ceto bakin haure 200 a gabar ruwan yammacin kasar
2019-11-01 15:46:01        cri
Rundunar sojin ruwan Libya, ta sanar da ceto wasu bakin haure 200, da suka hada da mata da yara, jiya Alhamis a gabar ruwan yammacin kasar.

Kakakin rundunar ya ce bakin hauren sun fito ne daga kasashen daban-daban na Afrika da Asiya da na Larabawa, yana mai cewa, an kai su cibiyar da ake karbarsu a birnin Tripoli. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China