Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An rufe babban taron yanar gizo na kasa da kasa karo na 6
2019-10-22 19:58:20        cri
Yau Talata, aka rufe babban taron yanar gizo na kasa da kasa karo na 6 da aka shafe kwanaki 3 ana yi a garin Wuzhen na lardin Zhejiang na kasar Sin.

Baki kimanin 1500 da suka fito daga kasashe da yankuna 83 ne suka halarci taron na Wuzhen, bisa taken "raya harkar yanar gizo ta zamani da bude kofa da hada kai—samar da makomar bai daya ta yanar gizo" inda suka tattauna kan yanayin da ake ciki na bunkasuwar harkar yanar gizo, nuna nasarorin da aka samu a fannin yin kirkire-kirkire, da habaka hadin kai a fannin. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China