Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya aike da sakon taya murna ga taron dandalin raya makamashi mara gurbata muhalli na bana
2019-10-22 14:03:56        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da sakon taya murna ga taron dandalin raya makamashi mara gurbata muhalli na Taiyuan na bana, wanda aka bude yau Talata, a birnin Taiyuan na lardin Shanxi na arewacin kasar.

A cikin sakon, Xi Jinping ya ce, a shirye kasarsa take ta yi aiki da kasa da kasa wajen karfafa hadin gwiwa kan makamashi a dukkan bangarori, da kiyaye makamashi da magance sauyin yanayi da kare muhalli, da inganta ci gaba mai dorewa da samar da karin abubuwan da za su amfanawa jama'ar duniya. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China