Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#China70# Xi Jinping : Dole ne Sin ta nace ga hanyar samun bunkasuwa cikin lumana
2019-10-01 10:38:59        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya ba da jawabi, a gun bikin murnar cika shekaru 70 da kafuwar jamhuriyar jama'ar kasar Sin a yau Talata, na nuna cewa, dole ne Sin ta nace ga hanyar samun bunkasuwa cikin lumana, da tsayawa tsayin daka kan tsarin neman amfanin juna da cin moriya tare, da kuma gaggauta raya kyakkyawar makomar Bil Adama baki daya, tare da jama'ar sauran kasashen duniya. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China