Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#China70#Kasar Sin na da makoma mafi kyau a nan gaba
2019-10-01 10:36:21        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping a yau Talata ya bayyana cewa, kasar Sin ta riga ta cimma gaggarumar nasara a tarihin dan Adam, yanzu kuma Sinawa na kokari don kafa wata makoma mafi kyau a nan gaba.

A gun taron murnar cika shekaru 70 da kafa jamhuriyar jama'ar kasar Sin, Xi ya yi kira ga al'ummomin kabilu daban daban su hada kai, da nufin cimma babban burin farfadowar kasar. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China