Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#China70# Xi Jinping ya yi kira ga Sinawa da su ci gaba da kokarin tabbatar da dinkewar mahaifa
2019-10-01 10:23:31        cri
A yau talata ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jaddada cewa, ya kamata kasar Sin ta tsaya kan manufar neman dinkewar kasa ta hanyar lumana, da "kasa daya amma tsarin mulki biyu", don tabbatar da wadata da zaman karko a yankunan Hong Kong da Macau, kana da ciyar da dangantakar dake tsakanin gabobi biyu na zirin Taiwan. Daga nan sai ya yi kira ga dukkanin Sinawa, da su hada kai da nufin tabbatar da dinkewar mahaifa. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China